<description>&lt;p&gt;Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan lokaci zayyi duba ne kan yadda aka kammala gasar kokuwar gargajiya ta ƙasa a Jamhuriyar Nijar.&lt;/p&gt; &lt;p&gt;Jiya Lahadi ne aka kammala gasar kokowar gargajiya ta ƙasa a Jamhuriyar Nijar da aka gudanar a garin Tawa, wacce ita ce karo ta 46, inda mai masaukin baki ta lashe takobin bayan ƴan kokowarta biyu sun kai wasan ƙarshe a wannan gasa.&lt;/p&gt; &lt;p&gt;Bayan karawa ta mintuna 11 da daƙiƙu 6, Nura Hassan ne ya yi nasara kan Zakiru Zakari.&lt;/p&gt; &lt;p&gt;&lt;strong&gt;&lt;em&gt;Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.&lt;/em&gt;&lt;/strong&gt;&lt;/p&gt;</description>

Wasanni

RFI Hausa

An kammala gasar kokowa ta ƙasa mafi girma a Jamhuriyyar Nijar

DEC 29, 2025-1 MIN
Wasanni

An kammala gasar kokowa ta ƙasa mafi girma a Jamhuriyyar Nijar

DEC 29, 2025-1 MIN

Description

Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan lokaci zayyi duba ne kan yadda aka kammala gasar kokuwar gargajiya ta ƙasa a Jamhuriyar Nijar. Jiya Lahadi ne aka kammala gasar kokowar gargajiya ta ƙasa a Jamhuriyar Nijar da aka gudanar a garin Tawa, wacce ita ce karo ta 46, inda mai masaukin baki ta lashe takobin bayan ƴan kokowarta biyu sun kai wasan ƙarshe a wannan gasa. Bayan karawa ta mintuna 11 da daƙiƙu 6, Nura Hassan ne ya yi nasara kan Zakiru Zakari. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.