<description>&lt;p&gt;Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan mako ya nazarci yadda aka yi fafatawa mai cike da armashi tsakanin Barcelona da Real Madrid wato haɗuwar hamayya tsakanin manyan ƙungiyoyin na Spain guda 2 karawar da ake kira El-Classico.&lt;/p&gt; &lt;p&gt;Yayin haɗuwar ta wannan karo dai, Real Madrid ce ta yi nasara da ƙwallaye 2 da 1 duk da ya ke wasan ya gudana ne a gidanta wato filinta na Santiago.&lt;/p&gt; &lt;p&gt;&lt;em&gt;&lt;strong&gt;Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.&lt;/strong&gt;&lt;/em&gt;&lt;/p&gt;</description>

Wasanni

RFI Hausa

Yadda Real Madrid ta doke Barcelona da ƙwallo 2 da 1 a haɗuwar El Classico

OCT 27, 2025-1 MIN
Wasanni

Yadda Real Madrid ta doke Barcelona da ƙwallo 2 da 1 a haɗuwar El Classico

OCT 27, 2025-1 MIN

Description

Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan mako ya nazarci yadda aka yi fafatawa mai cike da armashi tsakanin Barcelona da Real Madrid wato haɗuwar hamayya tsakanin manyan ƙungiyoyin na Spain guda 2 karawar da ake kira El-Classico.

Yayin haɗuwar ta wannan karo dai, Real Madrid ce ta yi nasara da ƙwallaye 2 da 1 duk da ya ke wasan ya gudana ne a gidanta wato filinta na Santiago.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.