<p>Allah akbar! Wannan muryar marigayi, Malam Habibu Sani Babura kenan, yayin da yake lacca a wajen taron daliban Hausa &nbsp;a Jami'ar Bayero ta Kano.</p>
<p>Yau shekara biyu da rasuwar Malam (3/8/2018. Allah ya jikansa da rahama. Allah ya gafarta masa. Allah ya Sada shi da Annabi, Allah ya bashi aljanna Firdausi).</p>

HausaRadio.net

HausaRadio.net

Komai muka samu mu fassara zuwa yaren mu Hausa - Malam Habibu Sani Babura

SEP 4, 20203 MIN
HausaRadio.net

Komai muka samu mu fassara zuwa yaren mu Hausa - Malam Habibu Sani Babura

SEP 4, 20203 MIN

Description

<p>Allah akbar! Wannan muryar marigayi, Malam Habibu Sani Babura kenan, yayin da yake lacca a wajen taron daliban Hausa &nbsp;a Jami'ar Bayero ta Kano.</p> <p>Yau shekara biyu da rasuwar Malam (3/8/2018. Allah ya jikansa da rahama. Allah ya gafarta masa. Allah ya Sada shi da Annabi, Allah ya bashi aljanna Firdausi).</p>