Solomon Dalung | MUK Na 39

DEC 22, 202531 MIN
Madubin Usman Kabara

Solomon Dalung | MUK Na 39

DEC 22, 202531 MIN

Description

<p>Na sami zama tare da Lauya Dan Gwagwarmaya Barrister Solomon Dalung, tsohon Ministan Matasa Da Wasanni a lokacin mulkin Marigayi Shugaba Muhammadu Buhari. Inda na tattauna da shi don kallon rayuwarsa a cikin shirin Madubin Usman Kabara Podcast domin daukar darasi ga ‘yan baya.</p>