Usman SojaBoy | MUK Na 38

DEC 22, 202540 MIN
Madubin Usman Kabara

Usman SojaBoy | MUK Na 38

DEC 22, 202540 MIN

Description

<p>Na ziyarci Usman Umar (SojaBoy), domin yin hira da shi ido da ido a kokarina na jin dalilan salon wakokinsa da mafiya yawan mutane musamman 'yan Arewacin Najeriya, ba su yarda da salon nasa ba, suna ma kallon abin a matsayin rashin tarbiyya da rushe al'ada da addini.</p>