<p>Kilishi, wani abincine na kasaita a kasar Hausa, wanda yake da sunaye daban daban misali a turanci ana kiransa da "Beef Jerky". Kasan cewar Amurka bata bari a shigo da nama Hausawa mazauna yammacin duniyar na fama da rashin Kilishi, Hakan yasa Balkisu Aliyu mai kamfanin Alsutra Kitchen ta fara yin Kilishin ana saida shi a kasashe da dama. Hakan yasa muka gayyato ta shirin Barka da Warhaka don tattaunawa da ita.</p>

Barka Da Warhaka

Sarewa Radio

Barka Da Warhaka: Episode 8 Balkisu Aliyu Mai Kilishi

AUG 23, 2020105 MIN
Barka Da Warhaka

Barka Da Warhaka: Episode 8 Balkisu Aliyu Mai Kilishi

AUG 23, 2020105 MIN

Description