Farfesa Aminu Bello ya samar da manhaja mai sauƙaƙa lissafin haraji a Najeriya
DEC 30, 2025-1 MIN
Farfesa Aminu Bello ya samar da manhaja mai sauƙaƙa lissafin haraji a Najeriya
DEC 30, 2025-1 MIN
Description
Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya tattauna da Farfesa Aminu Bello Usman daga Birtaniya, ɗan jihar Kano da ke tarayyar Najeriya, wanda ya ƙirƙiri wata Manhaja da za ta taimaka wa mutane wajen sauƙaƙa musu lisaffin hada-hadar kuɗaɗe musamman ma na haraji. Wani abin ban sha’awa dangane da Manhajar da aka fi sani da Software a Turance, shi ne yadda wannan manhajar ta ƙunshi harsuna biyar. Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Nasir Sani.