Dalilan Da Suka Sa Matan Wannan Zamanin Ba Sa Son Talaka

DEC 31, 202526 MIN
Daga Laraba

Dalilan Da Suka Sa Matan Wannan Zamanin Ba Sa Son Talaka

DEC 31, 202526 MIN

Description

A da soyayya na kafuwa ne sakamakon gaskiyar mutum, ko nasabarsa, ko tarbiyyarsa ko kuma riko da addininsa.  Mace kan so saurayinta ko da kuwa ba shi da ko anini, a wasu lokutan ma ko da wani mai hannu da shuni ya fito takan tubure ta ki shi.  Sai dai a wannan zamani mata da dama kan fito fili suna bayyana irin saurayin da suke so, a galibin lokuta mai abin hannu.Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan dalilan matan wannan zamanin na kin auren talaka.