Mene Ne Ya Fi Kawo Samu Tsakanin Sana’a Da Digiri?

FEB 4, 202627 MIN
Daga Laraba

Mene Ne Ya Fi Kawo Samu Tsakanin Sana’a Da Digiri?

FEB 4, 202627 MIN

Description

An dade ana muhawara a tsakanin masu sana’a da masu digiri, musamman wadanda suka yi gam-da-katar suka samu ayyuka masu tasiri, kan abin da ya fi kawu samu.Ko wanne bangare yana da kwararan hujjoji; amma masu raba gardama sun ce akwai zabi na uku.Shin wanne zabi ne wannan?Abin da shirin Daga Laraba zai yi nazari a kai ke nan.