IN BA KU
Fauziyyah Dauda
Overview
Episodes
Details
Shiri na musamman da ke duba lamuran da suka shafi mata daga kowane bangare na rayuwa.
Recent Episodes
MAR 29, 2023
Kashi na 8
Wannan kashin na dauke da irin ibadun da ya kamata mata su shagala da yi a wannan wata mai falala na azumin Ramadan.
11 MIN
MAR 24, 2023
Kashi na 7
Yadda mace za ta tsara lokacinta cikin watan azumin Ramadan.
15 MIN
OCT 23, 2022
Kashi na 6
Shin kun san yadda za ku kare kanku daga fada cikin damuwa (Depression)? Shirin na dauke da karin bayani.
12 MIN
MAY 6, 2022
Kashi na 5
Mata da dama a duniya ba su samun damar tsaftace kansu ko ma samun audugar mata yayin jinin al'ada na wata-wata. Za a ji yadda Maryam Muhammad da ke jihar Kano a Najeriya ta baiyana mana dalilin da ya sa ta fara dinka audugar mata.
12 MIN
APR 4, 2022
Kashi na 4
Shirin ya duba irin shirye-shiryen da mata ke yi a watan azumin Ramada da kuma irin falalar da ke tattare da watan.
10 MIN
See all episodes