IN BA KU
Fauziyyah Dauda
Kashi na 5
MAY 6, 2022
12 MIN
Kashi na 5
MAY 6, 2022
12 MIN
Play Episode
Description
<p>Mata da dama a duniya ba su samun damar tsaftace kansu ko ma samun audugar mata yayin jinin al'ada na wata-wata. Za a ji yadda Maryam Muhammad da ke jihar Kano a Najeriya ta baiyana mana dalilin da ya sa ta fara dinka audugar mata.</p>